Skip to content
thenaijauntold.com thenaijauntold.com

The-Nigeria-Untold : Global News, Nigerian Perspective, World News Updates.

  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • facebook.com
  • twitter.com
  • t.me
  • instagram.com
  • youtube.com
Subscribe
Home » Nigeria » Page 7
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya jaddada cewa gwamnatinsa za ta ci gaba da ɗaukar matakai masu ƙarfi har sai an dawo da cikakken zaman lafiya da tsaro a faɗin Najeriya.
Posted inBreaking News Front Page Nigeria

Posted by saviolasani1@gmail.com May 26, 2026
Tinubu ya bayyana hakan ne a Abuja, inda ya nuna cewa matsalolin tsaron da ƙasar…
Read More
Ana cigaba da Tafka Muhawara Kan Yawan Kuri’un da Shugaba Tinubu ya Samu a Zaɓen Fitar da Gwani na Jam’iyyar APC.
Posted inBreaking News Front Page Nigeria

Ana cigaba da Tafka Muhawara Kan Yawan Kuri’un da Shugaba Tinubu ya Samu a Zaɓen Fitar da Gwani na Jam’iyyar APC.

Posted by saviolasani1@gmail.com May 25, 2026
Wasu masana siyasa a Najeriya sun nuna shakku kan yawan ƙuri’un da Shugaba Bola Tinubu…
Read More
An gano gawar wata budurwa mai shekaru 29 a cikin wani tafki a garin Abuja.
Posted inBreaking News Front Page Nigeria

An gano gawar wata budurwa mai shekaru 29 a cikin wani tafki a garin Abuja.

Posted by saviolasani1@gmail.com May 25, 2026
Mamaciyar mai suna Blessing Moshood ta kasance wadda ta kammala karatu a Jami’ar Jihar Kogi,…
Read More
Dan tsohon Gwamanan Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya shiga sahun masu neman tikitin takarar Majalisar Tarayya a ƙarƙashin jam’iyyar NDC gabanin zaɓen 2027.
Posted inBreaking News Front Page Nigeria

Dan tsohon Gwamanan Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya shiga sahun masu neman tikitin takarar Majalisar Tarayya a ƙarƙashin jam’iyyar NDC gabanin zaɓen 2027.

Posted by saviolasani1@gmail.com May 23, 2026
Matakin nasa ya jawo hankali musamman saboda alakarsa da tafiyar Kwankwasiyya duk da cewa mahaifinsa…
Read More
Mataimakin Gwamnan Jihar Nasarawa, Emmanuel Akabe, ya gamu da rashin nasara a zaben fid-da gwanin APC na kujerar Sanatan Nasarawa ta Kudu.
Posted inBreaking News Front Page Nigeria

Mataimakin Gwamnan Jihar Nasarawa, Emmanuel Akabe, ya gamu da rashin nasara a zaben fid-da gwanin APC na kujerar Sanatan Nasarawa ta Kudu.

Posted by saviolasani1@gmail.com May 23, 2026
Sakamakon zaben ya nuna cewa Nalaraba, mai wakiltar mazabar Awe/Doma/Keana a majalisar wakilai, ya samu…
Read More
Wasu da ake zargin ‘yan ta’adda ne da suka sace ɗalibai da malamai daga makarantu uku da ke garuruwan Esinele, Yamota da Alawusa ta jihar Oyo sun fara tattaunawa da gwamnatin jihar.
Posted inBreaking News Front Page Nigeria

Wasu da ake zargin ‘yan ta’adda ne da suka sace ɗalibai da malamai daga makarantu uku da ke garuruwan Esinele, Yamota da Alawusa ta jihar Oyo sun fara tattaunawa da gwamnatin jihar.

Posted by saviolasani1@gmail.com May 23, 2026
Majiyoyi masu ƙarfi sun bayyana cewa maharan sun ƙi yin magana da iyalan waɗanda aka…
Read More
Wani malamin makaranta ya shiga hannun ‘yan sanda bisa zargin kashe wata dalibar da ke shirin rubuta jarabawar WASSCE  mai shekaru 16.
Posted inBreaking News Front Page Nigeria

Wani malamin makaranta ya shiga hannun ‘yan sanda bisa zargin kashe wata dalibar da ke shirin rubuta jarabawar WASSCE mai shekaru 16.

Posted by saviolasani1@gmail.com May 23, 2026
Rahotanni sun bayyana cewa ya yaudare ta zuwa wajen da aka kashe ta da sunan…
Read More
Tsohon Ministan Harkokin Waje, Ambassada Yusuf Tuggar, ya yi rashin nassara a zaben fid-da gwani na Jam’iyyar APC a neman  tikitin takarar Gwamnan Jihar Bauchi.
Posted inBreaking News Front Page Nigeria

Tsohon Ministan Harkokin Waje, Ambassada Yusuf Tuggar, ya yi rashin nassara a zaben fid-da gwani na Jam’iyyar APC a neman tikitin takarar Gwamnan Jihar Bauchi.

Posted by saviolasani1@gmail.com May 23, 2026
Tuggar, wanda ya sauka daga mukaminsa a gwamnatin Shugaba Bola Tinubu domin shiga takarar gwamna…
Read More
Gwamnatin Jihar Lagos ta gurfanar da wani jigo na NURTW a gaban babbar kotun jihar da ke Ikeja bisa zargin kashe wani direban babur.
Posted inBreaking News Front Page Nigeria

Gwamnatin Jihar Lagos ta gurfanar da wani jigo na NURTW a gaban babbar kotun jihar da ke Ikeja bisa zargin kashe wani direban babur.

Posted by saviolasani1@gmail.com May 21, 2026
Ana tuhumar Oladiti mai shekaru 55 da laifuka uku da suka hada da kisan kai…
Read More
Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, ya sanya hannu kan Wata Dokar tsaro tin ta shekarar 2026 wadda ta shafi tsara da kula da kungiyoyi a Fadin JIhar.
Posted inBreaking News Front Page Kano

Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, ya sanya hannu kan Wata Dokar tsaro tin ta shekarar 2026 wadda ta shafi tsara da kula da kungiyoyi a Fadin JIhar.

Posted by saviolasani1@gmail.com May 21, 2026
  A wajen bikin sanya hannu a Ibadan, gwamnan ya bayyana cewa an dauki wannan…
Read More

Posts pagination

Previous page 1 … 5 6 7 8 9 … 12 Next page

Recent Posts

  • Gwamna Abba Kabir Yusuf ya buƙaci ƙara ƙarfafa haɗin gwiwar Kano da Faransa.
  • Gwamnatin Tarayya ta bullo da sabon tsari na sake mayar da tubabbun ‘yan ta’adda cikin al’umma.
  • Ba za a iya samar da ingantaccen tsaro a Najeriya da ƙarfi ba — IG Disu.
  • Hukumar NDLEA ta cafke ‘yar Afirka ta Kudu da hodar iblis kilo 5.75 a filin jirgin Abuja
  • Sojoji sun cafke direban mota da ake zargin na safarar miyagun ƙwayoyi zuwa Legas

Recent Comments

No comments to show.

Archives

  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025

Categories

  • Addini
  • Advocate
  • Breaking News
  • Business
  • Celebrity Life
  • Front Page
  • General News
  • Kano
  • Ketare
  • Kiwon Lafiy
  • Nigeria
  • North Korea Launch Direct Flights After 70 Years
  • Politics
  • Siyasa
  • Tattali
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yaki

Mhsani

Mh Sani is a seasoned journalist and news writer with a passion for telling the stories that matter. With years of experience in reporting on national and international news, Sani has developed a keen eye for detail and a knack for crafting compelling narratives that inform and engage readers.

  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube

Recent Posts

  • Gwamna Abba Kabir Yusuf ya buƙaci ƙara ƙarfafa haɗin gwiwar Kano da Faransa.
    by saviolasani1@gmail.com
    July 15, 2026
  • Gwamnatin Tarayya ta bullo da sabon tsari na sake mayar da tubabbun ‘yan ta’adda cikin al’umma.
    by saviolasani1@gmail.com
    July 14, 2026
  • Ba za a iya samar da ingantaccen tsaro a Najeriya da ƙarfi ba — IG Disu.
    by saviolasani1@gmail.com
    July 13, 2026
  • Hukumar NDLEA ta cafke ‘yar Afirka ta Kudu da hodar iblis kilo 5.75 a filin jirgin Abuja
    by saviolasani1@gmail.com
    July 13, 2026
  • Sojoji sun cafke direban mota da ake zargin na safarar miyagun ƙwayoyi zuwa Legas
    by saviolasani1@gmail.com
    July 13, 2026

Let's keep in touch

Trending post

  • Gwamna Abba Kabir Yusuf ya buƙaci ƙara ƙarfafa haɗin gwiwar Kano da Faransa.
    by saviolasani1@gmail.com
    July 15, 2026
    Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya taya gwamnati da al’ummar ƙasar Faransa murnar zagayowar Ranar Ƙasar Faransa, tare…
  • Gwamnatin Tarayya ta bullo da sabon tsari na sake mayar da tubabbun ‘yan ta’adda cikin al’umma.
    by saviolasani1@gmail.com
    July 14, 2026
    Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da wani sabon tsari da nufin sake haɗa tubabbun ‘yan ta’adda da suka ajiye makamansu cikin…
  • Ba za a iya samar da ingantaccen tsaro a Najeriya da ƙarfi ba — IG Disu.
    by saviolasani1@gmail.com
    July 13, 2026
    Babban Sufeton ‘Yan Sandan Najeriya, IGP Olatunji Rilwan Disu, ya bayyana cewa amfani da ƙarfin jami’an tsaro kaɗai ba zai…
  • Hukumar NDLEA ta cafke ‘yar Afirka ta Kudu da hodar iblis kilo 5.75 a filin jirgin Abuja
    by saviolasani1@gmail.com
    July 13, 2026
    Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta sanar da kama wata mata ‘yar ƙasar Afirka…
  • Sojoji sun cafke direban mota da ake zargin na safarar miyagun ƙwayoyi zuwa Legas
    by saviolasani1@gmail.com
    July 13, 2026
    Rundunar Sojin Najeriya ta sanar da kama wani direban mota da ake zargi da safarar miyagun ƙwayoyi bayan wani samame…
  • Facebook
  • Instagram
  • X
  • YouTube
  • Amazon
Let’s keep in torch

Copyright 2026 — thenaijauntold.com. All rights reserved.
Scroll to Top

Get Latest News

Get the Latest News and Updates 

Stay informed with our daily/weekly newsletter : Global news, Nigerian News, and more!

Enter your email address

No thanks, I’m not interested!