Skip to content
thenaijauntold.com thenaijauntold.com

The-Nigeria-Untold : Global News, Nigerian Perspective, World News Updates.

  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • facebook.com
  • twitter.com
  • t.me
  • instagram.com
  • youtube.com
Subscribe
Home » Nigeria » Page 6
Babban Hafsan Tsaron Najeriya, Janar Olufemi Oluyede, ya umurci dakarun tsaro da su ƙara ƙaimi wajen murƙushe ‘yan bindiga a yankin arewa maso yamma.
Posted inBreaking News Front Page Nigeria

Posted by saviolasani1@gmail.com April 21, 2026
Janar Oluyede ya bayyana hakan ne yayin ziyarar da ya kai wa sojojin da ke…
Read More
Shugaba Tinubu ya  amince da kafa sabuwar  makarantar horar da jami’an ‘yan sandan Najeriya a Jihar Ogun.
Posted inBreaking News Front Page Nigeria

Shugaba Tinubu ya amince da kafa sabuwar makarantar horar da jami’an ‘yan sandan Najeriya a Jihar Ogun.

Posted by saviolasani1@gmail.com April 21, 2026
Fadar shugaban ƙasa ta sanar da cewa an amince da kashe naira biliyan 15 domin…
Read More
A shekarar 2025, bayanai sun nuna cewa rundunonin tsaron Najeriya sun fuskanci babbar matsala ta rashin isassun kuɗaɗe, musamman a bangaren sayen makamai da kayan aiki.
Posted inBreaking News Front Page Nigeria

A shekarar 2025, bayanai sun nuna cewa rundunonin tsaron Najeriya sun fuskanci babbar matsala ta rashin isassun kuɗaɗe, musamman a bangaren sayen makamai da kayan aiki.

Posted by saviolasani1@gmail.com April 20, 2026
Rahoton daga shafin Open Treasury Portal ya bayyana cewa Rundunar Sojin Ƙasa ta samu kashi…
Read More
Wata mummunar gobara ta jefa manoman albasa a Jihar Sokoto cikin tsananin damuwa, bayan da ta lalata dimbin amfanin gonarsu.
Posted inBreaking News Front Page Nigeria

Wata mummunar gobara ta jefa manoman albasa a Jihar Sokoto cikin tsananin damuwa, bayan da ta lalata dimbin amfanin gonarsu.

Posted by saviolasani1@gmail.com April 20, 2026
Lamarin ya faru ne a ƙauyen Kojiyo da ke Ƙaramar Hukumar Goronyo. Rahotanni sun nuna…
Read More
Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana kama wasu ma’aikatan bangaren ilimi da ake zargi da sayar da takardun daukar aiki ga Jama’a.
Posted inBreaking News Front Page Kano

Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana kama wasu ma’aikatan bangaren ilimi da ake zargi da sayar da takardun daukar aiki ga Jama’a.

Posted by saviolasani1@gmail.com April 20, 2026
Kwamishinan Ilimi na jihar, Dakta Ali Haruna Makoda, ne ya bayyana hakan yayin ganawa da…
Read More
Hukumar shirya jarrabawar shiga jami’o’i ta ƙasa (JAMB) ta bayyana cewa ta kammala fitar da sakamakon UTME na shekarar 2026, wanda aka gudanar a ranakun 17 da 18 ga watan Afrilu.
Posted inBreaking News Front Page Nigeria

Hukumar shirya jarrabawar shiga jami’o’i ta ƙasa (JAMB) ta bayyana cewa ta kammala fitar da sakamakon UTME na shekarar 2026, wanda aka gudanar a ranakun 17 da 18 ga watan Afrilu.

Posted by saviolasani1@gmail.com April 20, 2026
A cikin sanarwar da kakakin hukumar, Fabian Benjamin, ya fitar, hukumar ta ce sakamakon dalibai…
Read More
Gwamna Bala Mohammed na duba sabuwar jam’iyyar da zai kulla alaka da ita bayan tattaunawar sa da Jam’iyyar APC ta rushe.
Posted inBreaking News Front Page Nigeria

Gwamna Bala Mohammed na duba sabuwar jam’iyyar da zai kulla alaka da ita bayan tattaunawar sa da Jam’iyyar APC ta rushe.

Posted by saviolasani1@gmail.com April 18, 2026
Rahotanni sun nuna cewa Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya fara nazarin yiwuwar komawa wata…
Read More
Duka ranar 17 ga watan Afrilun kowacce Shekara an ware ta a matsayin ranar Kula da Lafiyar Uwa da Jariri ta Duniya.
Posted inBreaking News Front Page Kano

Duka ranar 17 ga watan Afrilun kowacce Shekara an ware ta a matsayin ranar Kula da Lafiyar Uwa da Jariri ta Duniya.

Posted by saviolasani1@gmail.com April 18, 2026
An ware ranar ne domin wayar da kai kan muhimmancin kula da lafiyar mata tun…
Read More
Tuhume-tuhume kan shugaban INEC Joash Amupitan na iya kawo cikas a zaɓen 2027 — Cewar Manazarta.
Posted inBreaking News Front Page Nigeria

Tuhume-tuhume kan shugaban INEC Joash Amupitan na iya kawo cikas a zaɓen 2027 — Cewar Manazarta.

Posted by saviolasani1@gmail.com April 16, 2026
Yayin da ake tunkarar zaɓen shekarar 2027, masana harkokin siyasa sun yi gargaɗin cewa zarge-zargen…
Read More
Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya bayyana cewa matakin da Amurka ta ɗauka na rage yawan ma’aikatanta a ofishin jakadancinta da ke Najeriya ba ya da alaƙa kai tsaye da matsalolin cikin gida .
Posted inBreaking News Front Page Nigeria

Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya bayyana cewa matakin da Amurka ta ɗauka na rage yawan ma’aikatanta a ofishin jakadancinta da ke Najeriya ba ya da alaƙa kai tsaye da matsalolin cikin gida .

Posted by saviolasani1@gmail.com April 15, 2026
Ya bayyana hakan ne a Abuja yayin kaddamar da sabuwar hedikwatar Hukumar Ayyukan Majalisar Dokoki…
Read More

Posts pagination

Previous page 1 … 4 5 6 7 Next page

Recent Posts

  • Tinubu ya Aika Manyan Jami’an Gwamnati zuwa Jihar Oyo Kan Sace Dalibai Da Malamai 46.
  • Kwalejin Fasaha ta Moshood Abiola Polytechnic (MAPOLY) da ke Abeokuta ta kori ɗalibai 365 da ke karatun Babbar Diploma ta Ƙasa (HND).
  • ‘Yan Bindiga Sun Sace Tsohon Kakakin Sojojin Najeriya da Matarsa a Jihar Katsina.
  • Dakarun Operation Hadin Kai Sun Ceto Mutane 92 Daga Hannun Boko Haram A Arewa Maso Gabas
  • Cire Tallafin Fetur Shine ‘yan Hana Najeriya Faɗawa Matsalar Tattalin Arziki — Cewar Tinubu

Recent Comments

No comments to show.

Archives

  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025

Categories

  • Addini
  • Advocate
  • Breaking News
  • Business
  • Celebrity Life
  • Front Page
  • General News
  • Kano
  • Kiwon Lafiy
  • Nigeria
  • North Korea Launch Direct Flights After 70 Years
  • Politics
  • Siyasa
  • Tattali
  • Tsaro
  • Uncategorized

Mhsani

Mh Sani is a seasoned journalist and news writer with a passion for telling the stories that matter. With years of experience in reporting on national and international news, Sani has developed a keen eye for detail and a knack for crafting compelling narratives that inform and engage readers.

  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube

Recent Posts

  • Tinubu ya Aika Manyan Jami’an Gwamnati zuwa Jihar Oyo Kan Sace Dalibai Da Malamai 46.
    by saviolasani1@gmail.com
    June 1, 2026
  • Kwalejin Fasaha ta Moshood Abiola Polytechnic (MAPOLY) da ke Abeokuta ta kori ɗalibai 365 da ke karatun Babbar Diploma ta Ƙasa (HND).
    by saviolasani1@gmail.com
    June 1, 2026
  • ‘Yan Bindiga Sun Sace Tsohon Kakakin Sojojin Najeriya da Matarsa a Jihar Katsina.
    by saviolasani1@gmail.com
    May 31, 2026
  • Dakarun Operation Hadin Kai Sun Ceto Mutane 92 Daga Hannun Boko Haram A Arewa Maso Gabas
    by saviolasani1@gmail.com
    May 31, 2026
  • Cire Tallafin Fetur Shine ‘yan Hana Najeriya Faɗawa Matsalar Tattalin Arziki — Cewar Tinubu
    by saviolasani1@gmail.com
    May 31, 2026

Let's keep in touch

Trending post

  • Tinubu ya Aika Manyan Jami’an Gwamnati zuwa Jihar Oyo Kan Sace Dalibai Da Malamai 46.
    by saviolasani1@gmail.com
    June 1, 2026
    Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya tura wata tawaga ta manyan jami’an gwamnati zuwa yankin Ogbomoso na Jihar Oyo bayan harin…
  • Kwalejin Fasaha ta Moshood Abiola Polytechnic (MAPOLY) da ke Abeokuta ta kori ɗalibai 365 da ke karatun Babbar Diploma ta Ƙasa (HND).
    by saviolasani1@gmail.com
    June 1, 2026
    A wata sanarwa da jami’in hulɗa da jama’a na makarantar, Yemi Ajibola, ya fitar ranar Litinin, ya bayyana cewa ɗaliban…
  • ‘Yan Bindiga Sun Sace Tsohon Kakakin Sojojin Najeriya da Matarsa a Jihar Katsina.
    by saviolasani1@gmail.com
    May 31, 2026
    Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun yi garkuwa da tsohon Daraktan Yaɗa Labarai na Rundunar Sojin Najeriya, Manjo…
  • Dakarun Operation Hadin Kai Sun Ceto Mutane 92 Daga Hannun Boko Haram A Arewa Maso Gabas
    by saviolasani1@gmail.com
    May 31, 2026
    Dakarun tsaro na haɗin gwiwa ƙarƙashin rundunar Operation Hadin Kai sun kuɓutar da fararen hula 92 da mayaƙan Boko Haram…
  • Cire Tallafin Fetur Shine ‘yan Hana Najeriya Faɗawa Matsalar Tattalin Arziki — Cewar Tinubu
    by saviolasani1@gmail.com
    May 31, 2026
    Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa matakin cire tallafin man fetur da gwamnatinsa ta aiwatar ya taimaka wajen…
  • Facebook
  • Instagram
  • X
  • YouTube
  • Amazon
Let’s keep in torch

Copyright 2026 — thenaijauntold.com. All rights reserved.
Scroll to Top

Get Latest News

Get the Latest News and Updates 

Stay informed with our daily/weekly newsletter : Global news, Nigerian News, and more!

Enter your email address

No thanks, I’m not interested!