Posted inAddini Breaking News Front Page
Gwamnatin Kebbi ta sanar da shirin aurar da zawarawa 300 a karo na uku a wani yunƙuri na tallafa wa mata marasa galihu da kuma kare tarbiyya da walwalar yara a jihar.
Kwamishinar Mata da Ci-gaban Yara, Hajiya Halima Hassan Kamba, ce ta bayyana hakan yayin da…









