Posted inBreaking News Front Page Nigeria
Tsohon shugaban Najeriya Janar Yakubu Gowon mai ritaya, ya gargadi masu neman mulki da sauran ’yan siyasa kan dasu guji Kausasan Kalamai yayin gudanar da Kamfe.
Ya bayyana hakan ne a babban birnin tarayya Abuja yayin bikin ƙaddamar da littafin rayuwarsa…









