Posted inBreaking News Front Page Nigeria
Rikicin tsaro da ke ƙara muni a Najeriya ya sake ɗaukar sabon salo bayan da rahotanni suka bayyana cewa ƴan ta’adda sun sace ɗalibai 42 a jihar Borno.
Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da rundunar sojin Najeriya tare da haɗin gwiwar…









