Posted inBreaking News Front Page Nigeria
Wata mummunar gobara ta jefa manoman albasa a Jihar Sokoto cikin tsananin damuwa, bayan da ta lalata dimbin amfanin gonarsu.
Lamarin ya faru ne a ƙauyen Kojiyo da ke Ƙaramar Hukumar Goronyo. Rahotanni sun nuna…












