Posted inBreaking News Front Page Nigeria
Rundunar ‘yan sanda a Jihar Niger ta dakile wani yunƙurin fashi da makami a Minna, bayan da wasu matasa suka kai hari kan yankin Sauka zuwa Kahuta.
Kakakin rundunar, Wasiu Abiodun, ya bayyana cewa sun samu kiran gaggawa daga ofishin ‘yan sanda…









