Skip to content
thenaijauntold.com thenaijauntold.com

The-Nigeria-Untold : Global News, Nigerian Perspective, World News Updates.

  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • facebook.com
  • twitter.com
  • t.me
  • instagram.com
  • youtube.com
Subscribe
Home » Archives for April 2026 » Page 3
Wata kotu a Afirka ta Kudu ta yanke hukuncin ɗaurin shekaru biyar a gidan yari ga shugaban jam’iyyar EFF, Julius Malema.
Posted inBreaking News Front Page Siyasa

Wata kotu a Afirka ta Kudu ta yanke hukuncin ɗaurin shekaru biyar a gidan yari ga shugaban jam’iyyar EFF, Julius Malema.

Posted by saviolasani1@gmail.com April 16, 2026
Hukuncin ya biyo bayan samunsa da laifin harba bindigar a wani gangamin jam’iyya da ya…
Read More
Tuhume-tuhume kan shugaban INEC Joash Amupitan na iya kawo cikas a zaɓen 2027 — Cewar Manazarta.
Posted inBreaking News Front Page Nigeria

Tuhume-tuhume kan shugaban INEC Joash Amupitan na iya kawo cikas a zaɓen 2027 — Cewar Manazarta.

Posted by saviolasani1@gmail.com April 16, 2026
Yayin da ake tunkarar zaɓen shekarar 2027, masana harkokin siyasa sun yi gargaɗin cewa zarge-zargen…
Read More
Wani saɓani kan kuɗi Naira 200 ya rikide zuwa fadan da ya yi sanadin mutuwar wani magini  a Jhar Ogun.
Posted inBreaking News Front Page Tsaro

Wani saɓani kan kuɗi Naira 200 ya rikide zuwa fadan da ya yi sanadin mutuwar wani magini a Jhar Ogun.

Posted by saviolasani1@gmail.com April 16, 2026
Rahotanni sun bayyana cewa marigayin, Isreal Ayomide, ya rasa ransa ne bayan wani da ake…
Read More
Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya bayyana cewa matakin da Amurka ta ɗauka na rage yawan ma’aikatanta a ofishin jakadancinta da ke Najeriya ba ya da alaƙa kai tsaye da matsalolin cikin gida .
Posted inBreaking News Front Page Nigeria

Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya bayyana cewa matakin da Amurka ta ɗauka na rage yawan ma’aikatanta a ofishin jakadancinta da ke Najeriya ba ya da alaƙa kai tsaye da matsalolin cikin gida .

Posted by saviolasani1@gmail.com April 15, 2026
Ya bayyana hakan ne a Abuja yayin kaddamar da sabuwar hedikwatar Hukumar Ayyukan Majalisar Dokoki…
Read More
Kudaden da gwamnatin tarayya ta samu a shekaru ukun da suka gabatar a matsayin haraji sun karu zuwa naira tiriliyan tamanin da hudu.
Posted inBreaking News Business Front Page

Kudaden da gwamnatin tarayya ta samu a shekaru ukun da suka gabatar a matsayin haraji sun karu zuwa naira tiriliyan tamanin da hudu.

Posted by saviolasani1@gmail.com April 15, 2026
Sai dai binciken da aka gudanar ya nuna cewa kaso arba'in da Daya cikin Dari…
Read More
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu yayi alkawarin tallafawa iyalin jami’an tsaro goma Sha daya da Yan bindiga suka halaka a karamar hukumar Shanga da ke jihar Kebbi.
Posted inBreaking News Front Page Nigeria

Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu yayi alkawarin tallafawa iyalin jami’an tsaro goma Sha daya da Yan bindiga suka halaka a karamar hukumar Shanga da ke jihar Kebbi.

Posted by saviolasani1@gmail.com April 15, 2026
Tinubu ya bayyana hakan ne cikin sakon sa na jaje da ta'aziyya ga iyalai da…
Read More
Matsalar Tsaro a Najeriya wasu ne suke yiwa shugaba Tinbu zagon kasan – Akpabio.
Posted inBreaking News Front Page Nigeria

Matsalar Tsaro a Najeriya wasu ne suke yiwa shugaba Tinbu zagon kasan – Akpabio.

Posted by saviolasani1@gmail.com April 15, 2026
Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Godswill Akpabio, ya bayyana cewa matsalar tsaro da ke ƙara kamari…
Read More
Wata Kotu a Jihar  Gombe ta yankewa wani Matashi Hukuncin Kisa ta hanyar Rataya bayan samun sa da laifin aikata Kisan Kai.
Posted inBreaking News Front Page Nigeria

Wata Kotu a Jihar Gombe ta yankewa wani Matashi Hukuncin Kisa ta hanyar Rataya bayan samun sa da laifin aikata Kisan Kai.

Posted by saviolasani1@gmail.com April 15, 2026
Babbar Kotun Jihar Gombe mai lamba 2 ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga…
Read More
Ana zargin wano Tsoho da yin lalata da Jikarsa har ta kai ta da yin ciki.
Posted inBreaking News Front Page Kiwon Lafiy

Ana zargin wano Tsoho da yin lalata da Jikarsa har ta kai ta da yin ciki.

Posted by saviolasani1@gmail.com April 15, 2026
Wani lamari mai tayar da hankali ya faru a Jihar Neja, inda jami’an ’yan sanda…
Read More
Kungiyar  Boko Haram ta sake kai hari garin Benishiekh a Jihar Borno.
Posted inBreaking News Front Page Nigeria

Kungiyar Boko Haram ta sake kai hari garin Benishiekh a Jihar Borno.

Posted by saviolasani1@gmail.com April 15, 2026
Rahotanni daga jihar Borno na nuna cewa ’yan ta’addan Boko Haram sun sake kai wani…
Read More

Posts pagination

Previous page 1 2 3 4 Next page

Recent Posts

  • Gwamna Abba Kabir Yusuf ya buƙaci ƙara ƙarfafa haɗin gwiwar Kano da Faransa.
  • Gwamnatin Tarayya ta bullo da sabon tsari na sake mayar da tubabbun ‘yan ta’adda cikin al’umma.
  • Ba za a iya samar da ingantaccen tsaro a Najeriya da ƙarfi ba — IG Disu.
  • Hukumar NDLEA ta cafke ‘yar Afirka ta Kudu da hodar iblis kilo 5.75 a filin jirgin Abuja
  • Sojoji sun cafke direban mota da ake zargin na safarar miyagun ƙwayoyi zuwa Legas

Recent Comments

No comments to show.

Archives

  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025

Categories

  • Addini
  • Advocate
  • Breaking News
  • Business
  • Celebrity Life
  • Front Page
  • General News
  • Kano
  • Ketare
  • Kiwon Lafiy
  • Nigeria
  • North Korea Launch Direct Flights After 70 Years
  • Politics
  • Siyasa
  • Tattali
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yaki

Mhsani

Mh Sani is a seasoned journalist and news writer with a passion for telling the stories that matter. With years of experience in reporting on national and international news, Sani has developed a keen eye for detail and a knack for crafting compelling narratives that inform and engage readers.

  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube

Recent Posts

  • Gwamna Abba Kabir Yusuf ya buƙaci ƙara ƙarfafa haɗin gwiwar Kano da Faransa.
    by saviolasani1@gmail.com
    July 15, 2026
  • Gwamnatin Tarayya ta bullo da sabon tsari na sake mayar da tubabbun ‘yan ta’adda cikin al’umma.
    by saviolasani1@gmail.com
    July 14, 2026
  • Ba za a iya samar da ingantaccen tsaro a Najeriya da ƙarfi ba — IG Disu.
    by saviolasani1@gmail.com
    July 13, 2026
  • Hukumar NDLEA ta cafke ‘yar Afirka ta Kudu da hodar iblis kilo 5.75 a filin jirgin Abuja
    by saviolasani1@gmail.com
    July 13, 2026
  • Sojoji sun cafke direban mota da ake zargin na safarar miyagun ƙwayoyi zuwa Legas
    by saviolasani1@gmail.com
    July 13, 2026

Let's keep in touch

Trending post

  • Gwamna Abba Kabir Yusuf ya buƙaci ƙara ƙarfafa haɗin gwiwar Kano da Faransa.
    by saviolasani1@gmail.com
    July 15, 2026
    Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya taya gwamnati da al’ummar ƙasar Faransa murnar zagayowar Ranar Ƙasar Faransa, tare…
  • Gwamnatin Tarayya ta bullo da sabon tsari na sake mayar da tubabbun ‘yan ta’adda cikin al’umma.
    by saviolasani1@gmail.com
    July 14, 2026
    Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da wani sabon tsari da nufin sake haɗa tubabbun ‘yan ta’adda da suka ajiye makamansu cikin…
  • Ba za a iya samar da ingantaccen tsaro a Najeriya da ƙarfi ba — IG Disu.
    by saviolasani1@gmail.com
    July 13, 2026
    Babban Sufeton ‘Yan Sandan Najeriya, IGP Olatunji Rilwan Disu, ya bayyana cewa amfani da ƙarfin jami’an tsaro kaɗai ba zai…
  • Hukumar NDLEA ta cafke ‘yar Afirka ta Kudu da hodar iblis kilo 5.75 a filin jirgin Abuja
    by saviolasani1@gmail.com
    July 13, 2026
    Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta sanar da kama wata mata ‘yar ƙasar Afirka…
  • Sojoji sun cafke direban mota da ake zargin na safarar miyagun ƙwayoyi zuwa Legas
    by saviolasani1@gmail.com
    July 13, 2026
    Rundunar Sojin Najeriya ta sanar da kama wani direban mota da ake zargi da safarar miyagun ƙwayoyi bayan wani samame…
  • Facebook
  • Instagram
  • X
  • YouTube
  • Amazon
Let’s keep in torch

Copyright 2026 — thenaijauntold.com. All rights reserved.
Scroll to Top

Get Latest News

Get the Latest News and Updates 

Stay informed with our daily/weekly newsletter : Global news, Nigerian News, and more!

Enter your email address

No thanks, I’m not interested!