Posted inBreaking News Front Page Kiwon Lafiy
Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta bayyana cewa an tabbatar da mutane bakwai sun kamu da cutar Hantavirus a wani jirgin ruwa da aka samu ɓullar cutar a cikinsa.
Daga cikin waɗanda aka tabbatar sun kamu har da wata mata ’yar ƙasar Faransa, wadda…









