Skip to content
thenaijauntold.com thenaijauntold.com

The-Nigeria-Untold : Global News, Nigerian Perspective, World News Updates.

  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • facebook.com
  • twitter.com
  • t.me
  • instagram.com
  • youtube.com
Subscribe
Home » Archives for May 2026 » Page 4
Posted inCelebrity Life

Hukumar tace fina finai ta jihar Kano ta dakatar da jaruman kannywood biyu.

Posted by saviolasani1@gmail.com May 17, 2026
Hukumar Tace Fina-finai da daba’i ta Jihar Kano ta dakatar da jaruman Kannywood biyu, Adam…
Read More
Rukunin farko na maniyyatan Jihar Kano sun isa birnin Madina na ƙasar Saudiyya domin fara gudanar da ibadar Hajjin shekarar 2026.
Posted inAddini Breaking News Front Page

Posted by saviolasani1@gmail.com May 16, 2026
Maniyyatan sun sauka lafiya a safiyar Asabar da misalin ƙarfe 7:35 agogon Najeriya, bayan tashinsu…
Read More
Hukumar EFCC ta amince da kiraye-kirayen a gudanar da bincike bayan wasu jami’anta sun kai hari kan wasu ma’aikatan lafiya a University of Uyo Teaching Hospital da ke Jihar Akwa Ibom.
Posted inBreaking News Front Page Tsaro

Hukumar EFCC ta amince da kiraye-kirayen a gudanar da bincike bayan wasu jami’anta sun kai hari kan wasu ma’aikatan lafiya a University of Uyo Teaching Hospital da ke Jihar Akwa Ibom.

Posted by saviolasani1@gmail.com May 16, 2026
Lamarin, wanda ya faru ranar Talata, ya haifar da ce-ce-ku-ce inda ‘yan Najeriya da dama…
Read More
Matashin ɗan siyasar nan dan takarar Majalisar Tarayya, Hon. Mahmud Sadis Buba wanda aka fi sani da Abin Al’ajabi, ya sanar da janye takararsa.
Posted inBreaking News Front Page Nigeria

Matashin ɗan siyasar nan dan takarar Majalisar Tarayya, Hon. Mahmud Sadis Buba wanda aka fi sani da Abin Al’ajabi, ya sanar da janye takararsa.

Posted by saviolasani1@gmail.com May 16, 2026
Tun da farko, Mahmud Sadis ya bayyana aniyarsa ta neman wakiltar mazabar Sabon Gari ta…
Read More
Hukumar Kula da Lafiya a Matakin Farko ta Jihar Katsina ta bayyana cewa ana zargin mutum 105 da kamuwa da cutar sanƙarau a wasu ƙananan hukumomin jihar.
Posted inBreaking News Front Page Nigeria

Hukumar Kula da Lafiya a Matakin Farko ta Jihar Katsina ta bayyana cewa ana zargin mutum 105 da kamuwa da cutar sanƙarau a wasu ƙananan hukumomin jihar.

Posted by saviolasani1@gmail.com May 14, 2026
Shugaban hukumar, Dakta Shamsuddeen Yahaya, ya ce har yanzu ba a tabbatar da bullar cutar…
Read More
Gwamnatin Kebbi ta sanar da shirin aurar da zawarawa 300 a karo na uku a wani yunƙuri na tallafa wa mata marasa galihu da kuma kare tarbiyya da walwalar yara a jihar.
Posted inAddini Breaking News Front Page

Gwamnatin Kebbi ta sanar da shirin aurar da zawarawa 300 a karo na uku a wani yunƙuri na tallafa wa mata marasa galihu da kuma kare tarbiyya da walwalar yara a jihar.

Posted by saviolasani1@gmail.com May 14, 2026
Kwamishinar Mata da Ci-gaban Yara, Hajiya Halima Hassan Kamba, ce ta bayyana hakan yayin da…
Read More
Jigo a Jam’iyyar NDC, Injiniya Buba Galadima, ya bayyana cewa akwai yiwuwar a kayar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu cikin sauƙi a babban zaɓen Shekarar 2027.
Posted inBreaking News Front Page Nigeria

Jigo a Jam’iyyar NDC, Injiniya Buba Galadima, ya bayyana cewa akwai yiwuwar a kayar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu cikin sauƙi a babban zaɓen Shekarar 2027.

Posted by saviolasani1@gmail.com May 12, 2026
Galadima ya bayyana hakan ne yayin wata hira da BBC Hausa, inda ya ce sakamakon…
Read More
Aƙalla mutum 10 ne suka rasa rayukansu bayan da wasu ’yan bindiga suka kai hari kan ayarin matafiya a Jihar Zamfara
Posted inBreaking News Front Page Nigeria

Aƙalla mutum 10 ne suka rasa rayukansu bayan da wasu ’yan bindiga suka kai hari kan ayarin matafiya a Jihar Zamfara

Posted by saviolasani1@gmail.com May 12, 2026
Harin ya auku ne a yammacin ranar Lahadi a kan hanyar Magami zuwa Ɗansadau, inda…
Read More
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta sake bayar da umarnin kamo tsohon Ministan Wutar Lantarki, Saleh Mamman.
Posted inBreaking News Front Page Nigeria

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta sake bayar da umarnin kamo tsohon Ministan Wutar Lantarki, Saleh Mamman.

Posted by saviolasani1@gmail.com May 12, 2026
  Kotun tace hakan ya faru ne bayan ya kasa bayyana a gaban kotu domin…
Read More
Sojojin Isra’ila sun bayyana cewa wasu daga cikin jami’ansu uku sun jikkata sakamakon wani hari da aka kai da jirgi mara matuƙi a kudancin ƙasar Lebanon.
Posted inBreaking News Front Page Tsaro

Sojojin Isra’ila sun bayyana cewa wasu daga cikin jami’ansu uku sun jikkata sakamakon wani hari da aka kai da jirgi mara matuƙi a kudancin ƙasar Lebanon.

Posted by saviolasani1@gmail.com May 11, 2026
Rahotanni sun nuna cewa harin ya afku ne a wani yanki da ke kusa da…
Read More

Posts pagination

Previous page 1 2 3 4 5 6 Next page

Recent Posts

  • Babban sufeton yan Snada na Kasa IGP Disu ya Jaddada Ƙudirin Yaƙi da ‘Yan Bindiga da Masu Garkuwa da Mutane a Fadin Najeriya.
  • Rahotanni daga Iran sun ce an ji ƙarar wasu fashe-fashe guda uku a yankin Mashigar Hormuz da kuma kudancin tsibirin Qeshm a cikin daren Litinin zuwa safiyar Talata.
  • Sojoji sun kuɓutar da matar marigayi Janar Rabe daga hannun ’yan bindiga
  • Gwamnatin Jihar Katsina ta dakatar da harkokin POS, da cajin waya a wasu yankuna.
  • Yarjejeniyar da Amurka da Iran suka cimma ta ƙunshi shirin dakatar da rikicin da ke tsakanin ƙungiyar Hezbollah da Isra’ila a ƙasar Lebanon.

Recent Comments

No comments to show.

Archives

  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025

Categories

  • Addini
  • Advocate
  • Breaking News
  • Business
  • Celebrity Life
  • Front Page
  • General News
  • Kano
  • Ketare
  • Kiwon Lafiy
  • Nigeria
  • North Korea Launch Direct Flights After 70 Years
  • Politics
  • Siyasa
  • Tattali
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yaki

Mhsani

Mh Sani is a seasoned journalist and news writer with a passion for telling the stories that matter. With years of experience in reporting on national and international news, Sani has developed a keen eye for detail and a knack for crafting compelling narratives that inform and engage readers.

  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube

Recent Posts

  • Babban sufeton yan Snada na Kasa IGP Disu ya Jaddada Ƙudirin Yaƙi da ‘Yan Bindiga da Masu Garkuwa da Mutane a Fadin Najeriya.
    by saviolasani1@gmail.com
    June 17, 2026
  • Rahotanni daga Iran sun ce an ji ƙarar wasu fashe-fashe guda uku a yankin Mashigar Hormuz da kuma kudancin tsibirin Qeshm a cikin daren Litinin zuwa safiyar Talata.
    by saviolasani1@gmail.com
    June 16, 2026
  • Sojoji sun kuɓutar da matar marigayi Janar Rabe daga hannun ’yan bindiga
    by saviolasani1@gmail.com
    June 16, 2026
  • Gwamnatin Jihar Katsina ta dakatar da harkokin POS, da cajin waya a wasu yankuna.
    by saviolasani1@gmail.com
    June 16, 2026
  • Yarjejeniyar da Amurka da Iran suka cimma ta ƙunshi shirin dakatar da rikicin da ke tsakanin ƙungiyar Hezbollah da Isra’ila a ƙasar Lebanon.
    by saviolasani1@gmail.com
    June 15, 2026

Let's keep in touch

Trending post

  • Babban sufeton yan Snada na Kasa IGP Disu ya Jaddada Ƙudirin Yaƙi da ‘Yan Bindiga da Masu Garkuwa da Mutane a Fadin Najeriya.
    by saviolasani1@gmail.com
    June 17, 2026
    Sufeto Janar na ‘Yan Sandan Najeriya, Olatunji Disu, ya tabbatar da cewa rundunar ‘yan sanda za ta ci gaba da…
  • Rahotanni daga Iran sun ce an ji ƙarar wasu fashe-fashe guda uku a yankin Mashigar Hormuz da kuma kudancin tsibirin Qeshm a cikin daren Litinin zuwa safiyar Talata.
    by saviolasani1@gmail.com
    June 16, 2026
    Kamfanin dillancin labarai na Mehr ya ruwaito cewa fashe-fashen biyu na farko sun auku ne a daren ranar 15 ga…
  • Sojoji sun kuɓutar da matar marigayi Janar Rabe daga hannun ’yan bindiga
    by saviolasani1@gmail.com
    June 16, 2026
    Dakarun sojin Najeriya sun yi nasarar ceto Hajiya Amina Abubakar, matar marigayi Manjo Janar Rabe Abubakar, bayan ta shafe lokaci…
  • Gwamnatin Jihar Katsina ta dakatar da harkokin POS, da cajin waya a wasu yankuna.
    by saviolasani1@gmail.com
    June 16, 2026
    Gwamnatin Jihar Katsina ta sanar da haramta gudanar da sana’ar POS, cajin wayoyi da kuma haya babur a Ƙananan Hukumomin…
  • Yarjejeniyar da Amurka da Iran suka cimma ta ƙunshi shirin dakatar da rikicin da ke tsakanin ƙungiyar Hezbollah da Isra’ila a ƙasar Lebanon.
    by saviolasani1@gmail.com
    June 15, 2026
    Shugaban ƙasar Lebanon, Joseph Aoun, ya bayyana cewa wannan yarjejeniya na da matuƙar muhimmanci wajen rage tashin hankali da kuma…
  • Facebook
  • Instagram
  • X
  • YouTube
  • Amazon
Let’s keep in torch

Copyright 2026 — thenaijauntold.com. All rights reserved.
Scroll to Top

Get Latest News

Get the Latest News and Updates 

Stay informed with our daily/weekly newsletter : Global news, Nigerian News, and more!

Enter your email address

No thanks, I’m not interested!