Posted inBreaking News Front Page Siyasa
Jam’iyyar APC ta bai wa Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, tikitin tsayawa takarar Sanatan Gombe ta Arewa.
Matakin ya nuna irin salon siyasar jam’iyyar na fifita haɗin kai da sulhu wajen zaɓen…









