Posted inBreaking News Front Page Tsaro
Hukumar EFCC ta amince da kiraye-kirayen a gudanar da bincike bayan wasu jami’anta sun kai hari kan wasu ma’aikatan lafiya a University of Uyo Teaching Hospital da ke Jihar Akwa Ibom.
Lamarin, wanda ya faru ranar Talata, ya haifar da ce-ce-ku-ce inda ‘yan Najeriya da dama…









