Skip to content
thenaijauntold.com thenaijauntold.com

The-Nigeria-Untold : Global News, Nigerian Perspective, World News Updates.

  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • Home
  • About Us
  • Contact Us
  • facebook.com
  • twitter.com
  • t.me
  • instagram.com
  • youtube.com
Subscribe
Home » Front Page » Page 11
Matashin ɗan siyasar nan dan takarar Majalisar Tarayya, Hon. Mahmud Sadis Buba wanda aka fi sani da Abin Al’ajabi, ya sanar da janye takararsa.
Posted inBreaking News Front Page Nigeria

Posted by saviolasani1@gmail.com May 16, 2026
Tun da farko, Mahmud Sadis ya bayyana aniyarsa ta neman wakiltar mazabar Sabon Gari ta…
Read More
Hukumar Kula da Lafiya a Matakin Farko ta Jihar Katsina ta bayyana cewa ana zargin mutum 105 da kamuwa da cutar sanƙarau a wasu ƙananan hukumomin jihar.
Posted inBreaking News Front Page Nigeria

Hukumar Kula da Lafiya a Matakin Farko ta Jihar Katsina ta bayyana cewa ana zargin mutum 105 da kamuwa da cutar sanƙarau a wasu ƙananan hukumomin jihar.

Posted by saviolasani1@gmail.com May 14, 2026
Shugaban hukumar, Dakta Shamsuddeen Yahaya, ya ce har yanzu ba a tabbatar da bullar cutar…
Read More
Gwamnatin Kebbi ta sanar da shirin aurar da zawarawa 300 a karo na uku a wani yunƙuri na tallafa wa mata marasa galihu da kuma kare tarbiyya da walwalar yara a jihar.
Posted inAddini Breaking News Front Page

Gwamnatin Kebbi ta sanar da shirin aurar da zawarawa 300 a karo na uku a wani yunƙuri na tallafa wa mata marasa galihu da kuma kare tarbiyya da walwalar yara a jihar.

Posted by saviolasani1@gmail.com May 14, 2026
Kwamishinar Mata da Ci-gaban Yara, Hajiya Halima Hassan Kamba, ce ta bayyana hakan yayin da…
Read More
Jigo a Jam’iyyar NDC, Injiniya Buba Galadima, ya bayyana cewa akwai yiwuwar a kayar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu cikin sauƙi a babban zaɓen Shekarar 2027.
Posted inBreaking News Front Page Nigeria

Jigo a Jam’iyyar NDC, Injiniya Buba Galadima, ya bayyana cewa akwai yiwuwar a kayar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu cikin sauƙi a babban zaɓen Shekarar 2027.

Posted by saviolasani1@gmail.com May 12, 2026
Galadima ya bayyana hakan ne yayin wata hira da BBC Hausa, inda ya ce sakamakon…
Read More
Aƙalla mutum 10 ne suka rasa rayukansu bayan da wasu ’yan bindiga suka kai hari kan ayarin matafiya a Jihar Zamfara
Posted inBreaking News Front Page Nigeria

Aƙalla mutum 10 ne suka rasa rayukansu bayan da wasu ’yan bindiga suka kai hari kan ayarin matafiya a Jihar Zamfara

Posted by saviolasani1@gmail.com May 12, 2026
Harin ya auku ne a yammacin ranar Lahadi a kan hanyar Magami zuwa Ɗansadau, inda…
Read More
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta sake bayar da umarnin kamo tsohon Ministan Wutar Lantarki, Saleh Mamman.
Posted inBreaking News Front Page Nigeria

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta sake bayar da umarnin kamo tsohon Ministan Wutar Lantarki, Saleh Mamman.

Posted by saviolasani1@gmail.com May 12, 2026
  Kotun tace hakan ya faru ne bayan ya kasa bayyana a gaban kotu domin…
Read More
Sojojin Isra’ila sun bayyana cewa wasu daga cikin jami’ansu uku sun jikkata sakamakon wani hari da aka kai da jirgi mara matuƙi a kudancin ƙasar Lebanon.
Posted inBreaking News Front Page Tsaro

Sojojin Isra’ila sun bayyana cewa wasu daga cikin jami’ansu uku sun jikkata sakamakon wani hari da aka kai da jirgi mara matuƙi a kudancin ƙasar Lebanon.

Posted by saviolasani1@gmail.com May 11, 2026
Rahotanni sun nuna cewa harin ya afku ne a wani yanki da ke kusa da…
Read More
Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta bayyana cewa an tabbatar da mutane bakwai sun kamu da cutar Hantavirus a wani jirgin ruwa da aka samu ɓullar cutar a cikinsa.
Posted inBreaking News Front Page Kiwon Lafiy

Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta bayyana cewa an tabbatar da mutane bakwai sun kamu da cutar Hantavirus a wani jirgin ruwa da aka samu ɓullar cutar a cikinsa.

Posted by saviolasani1@gmail.com May 11, 2026
Daga cikin waɗanda aka tabbatar sun kamu har da wata mata ’yar ƙasar Faransa, wadda…
Read More
Ɗimbin masunta sun rasa rayukansu sakamakon wani hari ta sama da rundunar sojin Chadi ta kai a yankin Tafkin Chadi.
Posted inBreaking News Front Page Nigeria

Ɗimbin masunta sun rasa rayukansu sakamakon wani hari ta sama da rundunar sojin Chadi ta kai a yankin Tafkin Chadi.

Posted by saviolasani1@gmail.com May 11, 2026
Bayanan da ke fitowa daga yankin sun nuna cewa mafi yawan waɗanda harin ya rutsa…
Read More
Jam’iyyar APC za ta aiwatar da  zaɓen fid-da-gwani idan sulhu ya ci tura a  jIHAR Yobe — Mai Mala Buni.
Posted inBreaking News Front Page Nigeria

Jam’iyyar APC za ta aiwatar da zaɓen fid-da-gwani idan sulhu ya ci tura a jIHAR Yobe — Mai Mala Buni.

Posted by saviolasani1@gmail.com May 10, 2026
Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya bayyana cewa Jam’iyyar APC a jihar ba za…
Read More

Posts pagination

Previous page 1 … 9 10 11 12 13 … 15 Next page

Recent Posts

  • Gwamna Abba Kabir Yusuf ya buƙaci ƙara ƙarfafa haɗin gwiwar Kano da Faransa.
  • Gwamnatin Tarayya ta bullo da sabon tsari na sake mayar da tubabbun ‘yan ta’adda cikin al’umma.
  • Ba za a iya samar da ingantaccen tsaro a Najeriya da ƙarfi ba — IG Disu.
  • Hukumar NDLEA ta cafke ‘yar Afirka ta Kudu da hodar iblis kilo 5.75 a filin jirgin Abuja
  • Sojoji sun cafke direban mota da ake zargin na safarar miyagun ƙwayoyi zuwa Legas

Recent Comments

No comments to show.

Archives

  • July 2026
  • June 2026
  • May 2026
  • April 2026
  • March 2026
  • February 2026
  • January 2026
  • September 2025
  • August 2025
  • July 2025

Categories

  • Addini
  • Advocate
  • Breaking News
  • Business
  • Celebrity Life
  • Front Page
  • General News
  • Kano
  • Ketare
  • Kiwon Lafiy
  • Nigeria
  • North Korea Launch Direct Flights After 70 Years
  • Politics
  • Siyasa
  • Tattali
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yaki

Mhsani

Mh Sani is a seasoned journalist and news writer with a passion for telling the stories that matter. With years of experience in reporting on national and international news, Sani has developed a keen eye for detail and a knack for crafting compelling narratives that inform and engage readers.

  • Facebook
  • X
  • Instagram
  • YouTube

Recent Posts

  • Gwamna Abba Kabir Yusuf ya buƙaci ƙara ƙarfafa haɗin gwiwar Kano da Faransa.
    by saviolasani1@gmail.com
    July 15, 2026
  • Gwamnatin Tarayya ta bullo da sabon tsari na sake mayar da tubabbun ‘yan ta’adda cikin al’umma.
    by saviolasani1@gmail.com
    July 14, 2026
  • Ba za a iya samar da ingantaccen tsaro a Najeriya da ƙarfi ba — IG Disu.
    by saviolasani1@gmail.com
    July 13, 2026
  • Hukumar NDLEA ta cafke ‘yar Afirka ta Kudu da hodar iblis kilo 5.75 a filin jirgin Abuja
    by saviolasani1@gmail.com
    July 13, 2026
  • Sojoji sun cafke direban mota da ake zargin na safarar miyagun ƙwayoyi zuwa Legas
    by saviolasani1@gmail.com
    July 13, 2026

Let's keep in touch

Trending post

  • Gwamna Abba Kabir Yusuf ya buƙaci ƙara ƙarfafa haɗin gwiwar Kano da Faransa.
    by saviolasani1@gmail.com
    July 15, 2026
    Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya taya gwamnati da al’ummar ƙasar Faransa murnar zagayowar Ranar Ƙasar Faransa, tare…
  • Gwamnatin Tarayya ta bullo da sabon tsari na sake mayar da tubabbun ‘yan ta’adda cikin al’umma.
    by saviolasani1@gmail.com
    July 14, 2026
    Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da wani sabon tsari da nufin sake haɗa tubabbun ‘yan ta’adda da suka ajiye makamansu cikin…
  • Ba za a iya samar da ingantaccen tsaro a Najeriya da ƙarfi ba — IG Disu.
    by saviolasani1@gmail.com
    July 13, 2026
    Babban Sufeton ‘Yan Sandan Najeriya, IGP Olatunji Rilwan Disu, ya bayyana cewa amfani da ƙarfin jami’an tsaro kaɗai ba zai…
  • Hukumar NDLEA ta cafke ‘yar Afirka ta Kudu da hodar iblis kilo 5.75 a filin jirgin Abuja
    by saviolasani1@gmail.com
    July 13, 2026
    Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta sanar da kama wata mata ‘yar ƙasar Afirka…
  • Sojoji sun cafke direban mota da ake zargin na safarar miyagun ƙwayoyi zuwa Legas
    by saviolasani1@gmail.com
    July 13, 2026
    Rundunar Sojin Najeriya ta sanar da kama wani direban mota da ake zargi da safarar miyagun ƙwayoyi bayan wani samame…
  • Facebook
  • Instagram
  • X
  • YouTube
  • Amazon
Let’s keep in torch

Copyright 2026 — thenaijauntold.com. All rights reserved.
Scroll to Top

Get Latest News

Get the Latest News and Updates 

Stay informed with our daily/weekly newsletter : Global news, Nigerian News, and more!

Enter your email address

No thanks, I’m not interested!