Posted inBreaking News Front Page Nigeria
Wata Kotu a Jihar Gombe ta yankewa wani Matashi Hukuncin Kisa ta hanyar Rataya bayan samun sa da laifin aikata Kisan Kai.
Babbar Kotun Jihar Gombe mai lamba 2 ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga…


